Innalillahi Allah ya ƙara mana lafiya mai amfani.
Kalli yadda ciyo ya naɗiye wata mahaifiya mai ya'ya 5, kusan duk yini sai sun fitarda ita cikin daki domin su shanya ta arana.
Abin ban tausayi shine yadda yaran ke rokon Allah da ya kashe mahaifiyar tasu saboda matsanancin rashin lafiya.
Kalli Bidiyon 👇👇👇👇👇
Tags:
Labarai