ALLAHU AKBAR ALLAH ubangiji yajikanka da Rahama baba umar Yahaya Malumfashi Alhaji Dikko. ALLAH yasa bakin wahalarka kenan ameen 𥲠mutumin kirki mai ibadah.
Wannan labarin ya zone daga fittaccen Jarumin Hausa Film Ali Nuhu inda yake tofa albarkacin bakinsa ga Marigayin.
INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJI'UN:
Allah yayi wa Umar Yahaya Malumfashi waton Bankaura ko Kafi Gwamna acikin shirin Kwana Casain rasuwa.
Kafi Gwamna yana daya daga cikin jarumai wanda suke bada gudunmawa sosai a Masana’antar Kannywood.
Allah masa rahama ya bada hakurin rashin sa.
Ita kuma Jaruma Rukayya Dawayya Ta nuna irin yadda wannan dattijon arziki ya rayu cikin aminci.
Ga abinda Jarumar ta wallafa a shafin ta na Instagram tareda wani faifan Bidiyo....
ALLAHU AKBAR ALLAH ubangiji yajikanka da Rahama baba umar Yahaya Malumfashi Alhaji Dikko. ALLAH yasa bakin wahalarka kenan ameen 𥲠mutumin kirki mai ibadah.