Wannan Shi Ne Video Da Safarau Ta Hira Da BBC Akan sa


Jaruma safarau tayi hira BBC Hausa inda ta shaida musu ta shiga matukar damuwa lokacin da wannan video ya fita.

Inda daya daga cikin abokan aikin ta ya turo mata wannan video a WhatsApp message wannan ranar ta zamo mata mafi muni a rayuwarta.

Sai dai wannan al'amari ya ƙara ɗaukaka ta sabo makiya suke Son ganin rayuwarta ta tarwatse.

Kalli Bidiyon Ka Danna Sau 2 Zai Buɗe:


Post a Comment

Previous Post Next Post