Halin Kunci Da Yan Film suka Shiga Sanadiyar Mutuwar Babban Jarumi Kuma Uba A Masana’antar ta kannywood Wato Baba BANKAURA Malam Umar Yahaya MANUNFASHI.....
Cewar Isa Bello Jaa Anyi Rashi Mai Wuyar Cikewa A wannan masana’anta ta kannywood Tinda Daga Jiyane Zuwa Yau
Gaba Daya Masana’antar Take Ceke Da jimami da Damuwar Wannan Rashin Bawan Allah Wato Baba BANKAURA Da Yawa Daga Cikin Yan Masana’antar Sun koka kan Rashin sa Allah sarki Allah ya yi masa Rahma amin
Zaku Iya kallan cikakken Bidiyon ta Cikin nan 👇
Tags:
Kannywood