Music - Lilin Baba - Kalar Aure Ft. Umar M Shareef, A Wamba, Denzeen Arewa (Official 2022)
byHAUSACONNECT.NG-
0
cikin salo da siga irin ta mawakan zamani fitaccen jarumi kuma Mawaƙin wakokin Hausa Hip Hop " Lilin Baba", ya shirya tsaff wajan antayowa masoya sabuwar wakar sa mai suna "Kalan Aure", Tare da wasu fitattun mawaka.
Mawaƙan sune Lilin Baba ft Umar M Shareef, A Wamba, Denzeen Arewa, wannan waƙar haɗaka dai tayi fice a kafofin sada zumunta kamar Tik Tok da sauransu..