Kamar kullum a wannan lokaci shahararren mawaki kuma jarumi a masana'antar shirya Fina finai ta Kannywood Wato "Umar M Shareef" yazo muna da wata tsaraba ta sabuwar waka mai suna "RAYUWATA"
Zaku iya sauraron ko kuma downloading wannan waƙar mai matukar cike da kalamai masu daɗin gaske.
Hausawa dai sunce waka abakin mai ita tafi.......
Tags:
MUSIC