TikTok ba Gidan Uban Kowa bane, Tsohuwa Yar Kimanin Shekaru 60 dake Tikar rawa a TikTok ta Gargadi Matasa Akan Su Fita Harkar ta.
Wata Tsohuwa Kenan wacce a yanzu take Matukar tashe a shafukan sada Zumunta na TikTok inda take Cashewa a Faifan bidiyoyin da take wallafawa, Sai dai Kuma wasu matasa sun takura mata wanda tun tana sharewa har dai tura takai bango ta fara magana.
Danna Sau 3 Zai Buɗe......
Tags:
Labarai