jarumi Tahir Fage ya baiyana dalilin da yasa ya fara rawar Gala a Gidan Gala.
Jarumin kuma ya nuna damuwarsa dangane da yadda wasu magoya bayan sa suka nuna rashin jin dadin su.
Kalli Bidiyon:-
Idan ka danna bai buɗe ba ka sake dannawa.
Tags:
Kannywood