Allah Mai Iko Kalli Wani video dattijo yana karatu acikin wata bukka mutane da yawa sunyi mamakin ganin wannan Video kamar yadda a yanzu zamu saka maka videon.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka ya kamata aringa tausawa tsofaffi domin indai suka tsofa basa iya neman kudi kamar yadda a yanzu haka wannan tsohon yana neman temako kamar yadda a yanzu haka ga Video nasa ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji tausayin wannan tsohon domin yana Cikin Wani Hali domin a inda yake kwana bai kamata ace Mutumne yake kwana aciki ba.
Muna rokon Allah ya bamu irin wannan kyakkyawan ƙarshe....
Tags:
Labarai