Hotunan Kafin Biki Na Ado Gwanja Da Mommee Gombe


Hotunan Ado Gwanja Da Momme Gombe Na Kafin Aure, Sun Dauki Hankula! Wasu Hotuna Dake Yawo A Shafukan Sada Zumunta Na Mawaki Ado Gwanja Da Kuma Jaruma Momme Gombe, Sun Dauki Hankula.

Hotun Dai Sun Bayyana Ne Masu Kama Dana Pre Wedding Picture, Wato Hotunan Kafin Aure, Inda Zuwa Yanzun, Hotunan Suketa Yawa. Ado Gwanja Ne Ya Wallafa Hotunan A Shafin Instagram.


Inda Yayi Rubutu A Kasan Hoton Ya Tubuta Time. Sai Yayi Tagging Din Jaruma Momme Gomben.



Post a Comment

Previous Post Next Post