Kalli Abin Kunya Yadda Wasu Alhazzai Ke Faɗa Akan Dabino A Ƙasa Mai Tsarki.


Awani faifan bidiyo dake yawo kafafen sada zumunta, anga Wasu gungun yan Nigeria na rigima akan dabino a garin Makkah yayi aikin hajji.

Acikin bidiyon dai annuno yadda suke dambe Domin kuwa kowa so yake yasamu wannan dabinon yaci abakinsa.

Ganin wannan abun kunya da yan Nigeria suka aikata a kasa mai tsarki ya janyo musu maganganu, inda aka rinka bayyana laifinsu tareda nuna zilama.

Wasu kam cewa suke, dama duk inda dan Nigeria yaje, saiya nuna halinsa.




Post a Comment

Previous Post Next Post