Yau kwanaki goma sha uku kenan da auren fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Ummi Rahab da mawaki Lilin Baba wanda yasamu halartar manyan jaruman Kannywood.
Saidai rahotanni sun bayyana cewar Lilin Baba mutum ne wanda yake killace matansa, ba mutum bane wanda yake fitar da hotunan iyalansa a kafofin sada zumunta hakan yasa masoyansa basusan cewar yana da aure ba.
Ga vedion nan wacce duniyar Kannywood ta wallafa.
Tags:
Kannywood