Innalillahi Wa'inna Ilaihin Rajiun Allah yayi wa fittaccen Director Nura Mustapha Waye rasuwa a yau Lahadi.
Anyi jana'izar sa 11:00 na safe a yau Lahadi wannan sanarwar tazo ne jim kaɗan bayan faruwar Al'amarin.
Abokin sa Lawal Ahmad ne ya wallafa labarin a shafin sa facebook.
Allah ya jikansa da rahama.
Allah ya gafarta masa da sauran yan uwa musulmai baki daya.
Ku kasance da Hausaconnect.com domin samun labarai ingantattu.
Tags:
Kannywood