JARIDAR LABARI DA GASKIYA: ta ruwaito labarin yadda wasu Likitoci biyu miji da mata wanda Suke Aiki a Jami’ar Maiduguri teaching Hospital (UMTH) Suka rasa ransu Sanadiyyar wata gobara data tashi a gidan su a Jiya Da Daddare.
Mijin Yarasu Cikin dare a yayin da Ita Kuma Matar me suna Safiya Allah ya karbo rayuwar ta a yau, Muna Addu’a Ubangiji Allah Yajikansu Da Rahama, Allah Yakai Haske Kabarinsu, Mukuma Idan Tamu Tazo Allah Yasa Mucika Da Imani Alfarman Manzon Allah (SAW).
Tags:
Labarai