Innalillahi!!! Kalli Bidiyon Iskancin Sadiya Haruna Tana Rungumar Mr442


Ajiyane jama’a suka fara ganin yaduwar wasu jerin bidiyon Sadiya Haruna da kuma mawaki 442 wayanda basu face ba kwata kwata, wanda hakan yasa jama’a Magana.


Wayannnan jerin bidiyon dai Sadiya Haruna ita da kanta ta wallafa wayannan bidiyon acikin shafinta na social media wayanda suka hadada tiktok, instagram, da kuma youtube.

Cikin bidiyon da suka yi dai gabaki dayansu babu na mutunci Domin kuwa addini bai baka damar runguma kokuma Ka taba matar da ba miharramar ka ba.


Gadai bidiyon akasa ku ganewa idanunku;



Post a Comment

Previous Post Next Post