An Sake Cire Ummi AlaQa Daga Shirin Dadin Kowa, Bayan Cireta A Shirin AlaQa Da Akayi, Jaruma Habiba Matashiyar Jaruma Ce Da Lokaci Daya Tauraruwarta Ta Fara Haskawa A Masana’antar KannyWood.
Sai Dai Kuma Alamu Sun Nuna Lokaci Guda Tauraruwan Nata Na Naman Dusashewa, Ko Me Yasa Haka?? Inda A Lokaci Guda Aka Cireta A Shiri Mai Dogon Zango Na AlaQa Daga Bisani Kuma Aka Sake Cireta Daga Cikin Shirin Dadin Kowa.
Wannan Shi Ake Kira “Daga Daukaka Zuwa Zaudaka” Sai Dai Mutane Da Dama Suna Alaqanta Cire Jaruman Da Irin Bidiyoyin Da Take Wallafawa A Shafukan Sada Zumunta Musanman Ma Na Tiktok.
Jarumar Takan Wallafa Wasu Bidiyoyi Ne Na Rashin Kyautawa Inda Take Wasu Raye Raye Da Basu Kamata Ba. Sai Dai Duk Da Hakan Har Zuwa Yanzun Babu Wani Dalili Daya Bayyana Kan Cewa Shine Yasa Ake Cire Jarumar Daga Fina Finai.
Zuwa Yanzun Muna Kan Bincike Domin Ban Kado Muku Asalin Dalilin Da Yasa Ake Cire Jarumar Daga Fina Finai. Kuci Gaba Da Kasancewa Tare Damu Domin Samun Wasu Labaran.
Kalli Wannan video Guda biyu Domin ganin yadda lamarin yake:
Tags:
Kannywood