Wani mutum mai arziki yaya ya tada ƙura a Instagram inda yayi murnar sallah tare da iyalan shi kimanin mutane 22.
Wannan malamin dai yana da mata ukku kuma suna zaunen su lafiya cikin rufi asiri.
Kuma Allah ya bashi arzikin zuriya maza su goma sha biyu 12, mata kuwa su bakwai 7.
Allah ya rayasu ya sa masu taimakon al'umma da addinin musulunci.
Kuci Gaba Da Kasancewa Tare Da: hausaconnect.com
Tags:
Labarai