Shahararrun mawakan hausa Ali Jita da Ado Gwanja sun tada ƙura a social media da wankan su na sallah.
ALI JITA TARE DA IYALAN SHI SUN BURGE MASOYA:
Kwaliyar sallah ali jita baban mawakin masana’antar kannywood kamar yadda a yanzu haka zamu saka muku wasu hutona ku kalla.
Kamar yadda ka sani dai a yau take babbar sallah Inda a yanzu haka Jarumin kannywood kuma mawaki ali jita yayi sababbin hotona sallar sa.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.
Hausaconnect.com
Tags:
Kannywood