Tabbas wata shari’ar sai a Lahira hotunan Sadiq Ango kenan da Dayyabu a baya kafin sace su da kuma bayan sun kubuta daga hannun miyagun ƴan bindiga a Najeriya.
Hotunan nasu sunyi matukar daukar hankula duba da irin bala’in da suka fuskanta a hannun “yan bindiga din.
Dukan su matasa ne amma bayan sakin su sai da suka koma kamar wasu tsofaffi zabagen wahalhalun da suke sha lokacin da suke tsare a hannun ƴan bindiga din.
Ga cikakken bidiyon anan kasa:
Tags:
Labarai