Fitaccen dan wasan kwallon na super eagle Ahmad Musa ya cika shekaru biyar da auren uwar gidan sa wadda a tanzu haka take da yara biyu.
Sai dai wani abu ban mamaki daya faru shine yadda aka samu cika shekaru biyar da auren sa amma wallafar bata fito ta shafin dan wasan ba.
An sami wallafar cika shekaru 5 din dan wasan a wani shafi dake Instagram inta suka wallafa Bidiyon dan wasan da matar sasuke cewa
Tags:
Labarai