Wata wadda bata bayyana Fuskar taba wacce ana iya bayyanata a matsayin Yar uwa, kawa ko kuma Masoyiyar jaruma ummi rahab a yayinda take yi mata Addu’a a gaban dakin Ka’abah inda take rokon.
Allah ya albarkaci auren jaruma ummi rahab Kuma yasa mutuwa ce zata raba auren ta da mawaki lilin baba wannan dai ba karama Addu’a bace kuma dukkan wanda yayiwa mata ita to gaskiyar masoyinka ne.
Mawaki lilin baba shine wanda ya wallafa wannan faifan vedio a shafinsa na Instagram, ga kuma vedio nan domin jin irin Addu’o’in da akayi mata.
Tags:
Labarai