Kalli video Ali Nuhu Ya Ƙarya Zancen Auren Sa Da Ake Yaɗawa



Tofa wani labari da dumi-dumi! A yanzu ne muke samun rahotan wani labarin kanzon kurege daya shafe shafin sada zumunta na TikTok cewa fitaccen jarumin Kannywood Ali Nuhu zai kara aure tare da wata zankadediyar budurwa.

Idan baku manta ba ko a lokacin Auren su Lilin Baba da Ummi Rahab an samu wasu gwanayen masu sauyawa hoto launi dake cire kan wani su sakawa wani,a lokacin sunyi wa Ummu din da kuma Lilin.

Haka ma dai na jarumi Ali Nuhu din.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa:




Post a Comment

Previous Post Next Post