Yadda wata yarinya yar Faransa mai shekara 14 ta haddace alqur’ani mai girma a cikin wata hudu
Ita dai wannan yarinya mai shekara sha hudu da haihuwa sunanta Fatima Musa wadda iyayenta faranswane sun turota Nigeria ne domin ta samu ilimin addini.
Kalli Bidiyon 👇👇👇👇👇 Karku Manta Ku Danna Sau 3 Zai Buɗe 👇👇👇👇👇
Yarinya ta zaunane a garin Zairya dake jihar Kaduna inda aka sanyata a wata makarantar islamiyya inda a kullun wannan yarinya mai suna fatima musa ta dinga haddace shafi takwas a kowace rana ta duniya.
Wanda hakan ya bata damar haddace Alqur’anin a wata hudu, tuni da aka gudanar saukar Alqur’anin a makatar da yarinyar tayi sauka,
Allah ya kara basira
Tags:
Labarai