Wannan Shine Dalilin Rabawa Ɗalibai Maza Da Mata Makaranta Wasu Jihohin Nigeria..


Wannan lamari ya ƙara ta'azzara sosai bayan da manazarta suka gano akwai karancin tarbiyya a makarantun sakandare da yaye Ɗalibai mata da maza.

Abinda Ya Janyo Cece-Kuce inda dalibai maza suka nuna rashin jin dadin raba su da dalibai mata, sanadiyyar hakan yasa suka gabatar da zanga-zanga.

Kalli Bidiyon 👇👇👇 Karku Manta Ku Danna Sau 3 Zai Buɗe...


Post a Comment

Previous Post Next Post