Rigima takuma barkewa a kannywood wata budurwa zata kashe kanta akan Ayatullahi Tage
Tofa shima Ayatullah yabi sahun jarumai wa’yanda ake shan fiya fiya ko kuma wani abu makamancin haka akan soyayyar su wanda wannan ba karamar so da kauna ne yake jawowa ba amma yafi faruwa akan jarumai maza.
Kalli Bidiyon 👇👇👇 Karku Manta Ku Danna Sau 3 Zai Buɗe...
Sai gashi shima wannan jarumin an samu wata sabuwar budurwa tana iƙirarin kashe kanta matukar bata samu wannan jarumin ba wanda hakan yayi matukar bawa mutane mamaki domin ganin wannan jarumin na wani suna yayiba amma kuma ake rikecewa akansa.
Tags:
Kannywood