HOTUNA: Yadda Mota Cike Da Miliyoyin Kudi Ta Kone Kurmus A Jihar Kebbi, Tare Da rasa rayuka na akalla jami'an tsaro mutum 3.
Wata mota wadda ta dakko kudade masu tarin yawa ta kone kurmus a lokacin da take tafiya.
Wannan lamari dai ya faru ne a jihar Kebbi dake arewacin Najeriya kuma a ranar Laraba abin ya faru.
Bayan faruwar abin tuni 'yan sanda su ka yi dirar mikiya a wajen domin ganin halin da ake ciki.
Sai dai wata majiya ta tabbatar da cewa kudina sun kone kurmus babu wanda za'a mora daga cikinsu.
Allah ya ƙyauta ya tsare nagaba ku kasance tare da Hausaconnect.com domin samun labarai ingantattu.... Mungode
Tags:
LABARI