Bidiyan Auren Amiran Sanda Allah Sarki Anyiwa Abale Kafa


Hausawa Na Cewa Matar Mutum Kabarinsa A Satinna Aka Daura Auren Zehanan Wacce Akafi Sani Da Ameerah A Cikin Shirin Nan Mai Dogon Zango Mai Suna Sanda..

Labarin Soyayyar So Da Abale Ya Dade Da Karade Shafukan Dada Zumunta Wadda Ake Ganin Irin Soyayyar Da Ke Tsakaninsu Ne Ya Sa Ba Sata A Cikin Shirin Sa Na Sanda Har Suka Taka Muhimmiyar Rawa A Matsayin Masoya Duk Da Kasancewar Ta Ba Sananniya Bace..

Saide Hausawa Na Cewa Matar Mutum Kabarinsa Kwatsam Sai Jin Labarin Daurin Aurenta Akaci Da Wani Kamar Yadda Zakuga Bidiyan Anan Kasa..



Post a Comment

Previous Post Next Post