Ashe Haka Maryam Yahaya Ta Iya Rera Karatun Alqur’ani Mai Girma


Ashe haka Maryam Yahaya Ta iya Rera karatun Alqur’ani mai girma

Abin mamaki Maryam anjita tana  karatun Alkur’ani da Muryar ta wanda hakan ya bawa mutane mamaki duk zaton mutane jarumar bata iya karatu ba amma ganin yadda take rerawa yasa mutane kana kama bakinsu.

Mutane sun rena yan film ganin yadda suke fitara a shafukan su na sada zumunta suna waka suna fitsara dadai sauran abubuwa wanda basu daceba shi yasa mutane ke musu kallon jahilai.

Wannan abinda jarumar tayi yasa Mutane sun kara girmama yan film da kuma ganin girman su domin duk wani wani mutum wanda akaga ya iya karatun Alqur’ani zakuga ana girmama shi.

Duk wanda yaji wannan karatun da jarumar take rerawa yawan cewa iyayenta sun bata karatu tun tana yarinya kuma sun nata tarbiyya kawai dai zamani ne yazo da wannan sabon abun ta chanja mata zani

Kalli Bidiyon 👇👇👇 Ku Danna Sau 3 Karku Manta Sannan Videon Zai Buɗe...


Sai dai wasu sunce ai wannan karatun da jarumar tayi babu wani wanda bazai iya karanta wajen ganin chan kasa kasane take karanta wanda bai wuce izu biyu ba sai dai ance duk wata sura a Alqur’ani babu wacce tafi wata karatu karatu ne.

Post a Comment

Previous Post Next Post