Saurari Sabuwar wakar Cin Mutuncin Da Naziru Sarkin Waƙa Yayiwa Bola Ahmad Tinubu

 


Naziru Ahmad Wanda akafi sani da sarkin Waƙa Yayiwa Bola Ahmed Tinubu Zazzafar waƙa ta cin mutumci..

Sarkin Waƙa dai ya kasance mai goyon bayan Alh Atiku Abubakar wato dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP mai adawa.

Wannan wakar ba itace farko ba da mawakan siyasa keyiwa waƴan da suke gayawa baya ba, sai dai siyasar wannan lokaci tana cike da ƙalubale.

Yan ƙasa kuma sun nuna jin daɗin wannan waƙar sabo yadda Mawaƙin ya Caccaki Gwamnati APC mai mulki bisa irin gazawar da gwamnatin kasar tayi.

Idan ka danna wannan waƙar bai buɗe ba ka sake dannawa zai buɗe...



Post a Comment

Previous Post Next Post