Kotu ta gamsu da waƴan nan hujjojin da lauyoyi suka gabatar akan wakar Ado Gwanja, Safara'u, 442, da Murja Ibraheem Kunya.
Sanadiyar wannan wakokin da ke dauke da lafuzzan masu ɓata tarbiyya Acikin al'umma jerin wasu ƙungiyar lauyoyi suka garzaya kotu domin kotu ta dakatar yaɗa waƴan nan wakokin marasa kyau da ɓata tarbiyya Acikin al'umma.
Ga jerin hujjojin ku kalla...
Idan ka danna video bai buɗe ba ka sake dannawa zai buɗe.....
Tags:
LABARI