Bidiyon Yadda Aminu Alan Waƙa Da Dady Abale Suka Fara Gudanar Da Kamfen Dinsu A Jihar Kano

kamar yadda kuka sani a kwanan wata magana ta fito wadda ake bayyana cewar Jarumin Kannywood Dady Abale ya Fito Dan takarar dan majalissar a kumbotso shi Kuma mawaki Alan Waka Dan majalissar Nasara a karkashin jam’iyyar ADP

yawanchi mutane sunsa Daudu Kahutu Rarara Dan jam’iyyar Apc wadda a wannan zaben Kawai Dan takarar shugaban Kasa yakeyi a jam’iyyar Apc a Sauran mukamai kwa yayi shinkafa da wake.

Mutanen Da Dama Sun Halirchi wajen taron inda rarara yake bayyana Duk Wadda zai zabi Yan takarar tasa da ya Daga hannusa sama da fatan Allah zaba yankin shugabani na gari.

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli wannan bidiyan zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.


Inda a Kano Dan takarar gwamna yake bin sha’aban sharada wadda har gasa ya Saka domin samun kyauta ga Dukka yayi abun yabawa a hawa kan Wakar a kafar TikTok ko YouTube.


Inda a yau kuma aka ga mawaki Daudu Kahutu Rarara Yana Taya sha’aban sharada kamfen Harda yaron Sa Abale da yake Neman takarar dan majalissar kumbutso kamar yadda zakuga bidiyan anan Kasa.

Post a Comment

Previous Post Next Post