Mawaki rarara ya bawa kimanin 220 kyatutuka bayan sunci gasar wakar JAGABAN wannan ba shine karon farko ba da rarara yayi irin wannan shagali.
𝐑𝐀𝐑𝐀𝐑𝐀 𝐘𝐀 𝐁𝐀𝐖𝐀 𝐌𝐔𝐓𝐀𝐍𝐄 6 𝐊𝐘𝐀𝐔𝐓𝐀𝐑 𝐌𝐎𝐓𝐎𝐂𝐈 𝐘𝐀 𝐊𝐔𝐌𝐀 𝐁𝐀𝐖𝐀 𝐌𝐔𝐓𝐀𝐍𝐄 14 𝐊𝐘𝐀𝐔𝐓𝐀𝐑 𝐈𝐏𝐇𝐎𝐍𝐄 13 𝐏𝐑𝐎 𝐇𝐀𝐊𝐀 𝐙𝐀𝐋𝐈𝐊𝐀 𝐘𝐀𝐁𝐀𝐖𝐀 𝐌𝐔𝐓𝐀𝐍𝐄 200 𝐊𝐘𝐀𝐔𝐓𝐀𝐑 𝐍𝐀𝐈𝐑𝐀 100,000 𝐆𝐀 𝐊𝐎𝐖𝐀𝐍𝐍𝐄 𝐌𝐔𝐓𝐈𝐍 𝐃𝐀𝐘𝐀.
Chairman Alhaji Dauda Kahutu Rarara Ya Bawa Mutanen Da Sukayi Nasara a Gasar Daya Saka Ta Wakar Jagaba Shine Gaba Wadanda Sukayi Nasara a Tiktok.
Na Farko An Bashi Kyautar Mota Kirar Kamfanin Honda Continue Discussion Na Biyu An Bashi Kyautar Mota Kirar Honda EOD Na Uku Ma An Bashi Kyautar Mota Kirar Honda EOD Sauran Mutane Akwai Din Kuma An Basu Kyautar Waya IPHONE 13pro.
Haka Zalika Masu Normal Video Ma Na Farko An Bashi Kyautar Mota Kirar Kamfanin Honda Continue Discussion Na Biyu Ma An Bashi Kyautar Mota Kirar Kamfanin Honda Continue Discussion Na Uku Kuma An Bashi Kyauta Mota Kirar Kamfanin Honda EOD Sannan Kuma An Bawa Mutane Bakwai Kyautar Waya IPHONE 13pro.
Sannan Kuma Ya Bawa Mutane Dari Biyu Kyautar Naira Dubu Dari - Dari Ga Kowannen Su.
Ga sauran kyaututtuka.
Tags:
Kannywood