Assalam barkan ku da Wannan lokaci labari mai daɗi ga ma'abota kallon shirin LABARINA.
Da ikon Allah LABARINA zai cigaba da zuwa muku a ranar juma'a ta wannan satin daidai da 2 ga watan Satumba da misalin karfe 8:30 a YouTube channel Mai suna saira movies inshallah..
Ga kaɗan daga na Wannan sati idan ka danna bai buɗe ba to kasake dannawa zai buɗe..
Tags:
Kannywood