Wannan furucin malaman ya faru ne a wajan taron wa'azi inda malam Kabiru yayi nuni akan yadda ake muhimmanta mawaƙa bisa ga malamai.
So da yawa idan mutum ya samu wani abin farin ciki a maimakon ya kira malamai suyi masa walima sai kaga an kira mawaƙi.
Kuma a bashi zunzurutun kuɗi kafin yazo wajan shagali inji malam Kabiru Gombe.
Ga Bidiyon a ƙasa::
Tags:
Kannywood