Innalillahi Jerin Jaruman Kannywood Da Suka mutu


Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausaconnect.

Yadda muka zo muki da wasu sabon rahoto Akan wasu daga cikin manyan jaruman kannywood da suka mutu.

Haka zalika mutane da dama sun manta dasu baki daya inda wasu suka manta da wasu daga cikin su.


Tun dai daga shekarar 1999 Masana’antar Kannywood ta fara yin rashin wasu manyan jaruman ta wanda kuma har yanzu jaruman suna ta rasuwa wasu Sanadiyyar rashin lafia wasu kuma hadarin mota a yayinda wasu ma hakanan ba ciwo amma kasancewar lokacin su yayi to ba’a Kara mutum ko minti daya.

Hakan yasa muka kawo maku wasu daga cikin jaruman Barkwanci da suka rigamu gidan gaskiya Allah ya gafarta masu Ameen.

Hausaconnect.com

Post a Comment

Previous Post Next Post