Fitaccen jarumi a masana’antar Kannywood jarumi Ali Nuhu tare da Iyalan sa Maimuna Ali Nuhu, Fatima Ali Nuhu da kuma Ahmad Ali Nuhu sun burge duniya da sabon hoton su na Sallah.
Jarumi Ali Nuhu dinne ya wallafa hotunan a shafinsa na sada zumunta na Instagram.
Ga abunda Abokan sana’ar sa da masoya suka dinga fada:
Fauziyya D. Sulaiman tace “Masha Allah,my daughter Fatima ta cinye hoton”
Falalu A. Dorayi yace “Eid Mubarak”
Lilin Baba yace “Barka da Sallah Daddy”
Official Ty Shaaban yace “Ina muku barka da Sallah”
Abubakar S. Shehu yace “Eid Mubarak”
Haka dai mutane da dama suka cigaba da yiwa jarumin fatan Alheri.
Tags:
Kannywood