Wasu gungun matasan guragu sun kaiwa Jaruma Hadiza Aliyu Gabon Ziyara lokacin murnar sallah a gidanta.
Jarumar tayiwa samarin tarbar mutunci da Alkhairai.
Da fatar Allah ya karɓar mana ibadar da muka yi acikin wannan watan, Allah bamu ladar dake ciki.
Tags:
Kannywood