Video: Matan Izzar So Sun Kai Ziyara A Ƙabarin Nura Mustapha Waye


Allah SarKi! Yadda Matan IZZAR SO Su Fashe Da Kuka Yayin Da Sukai Ziyara Kabarain Marigayi Darakta Nura Mustapha Waye, Da Allah Ya Karfi Kwanansa Ranar Uku Ga Watan Bakwai Shekara Ta Dubu Biyu Da Ashirin Da Biyu.

Anyi Jimamin Rashin Mai Bada Umarnin, Wanda Har Yanzun Jaruman KannyWood Da Iyalansa Na Ci Gaba Da Nuna Alhinin Rashin Mamacin.

Cikin Wanda Sukai Ziyarar Sun Hada Da Aisha Najamu (Hajiya Izzah) Khadija Yobe (Karime) Da Sauran Jarumai Mata Na Cikin Shirin Na IZZAR SO.



Post a Comment

Previous Post Next Post