Video: Kai Tsaye Daga filin Arfat A Saudiya


MashaAllah! Bidiyo Kai Tsaye Daga Filin Arfa, Yanda Ake Gudanar Da Aikin Hajji Na Bana! 2022 Yau Take Ranar Arfa, Inda Yau Ne Aka Fara Aikin Hajji Gadan Gadan, Mun Sami Damar Kawo Muku Bidiyo Kai Tsaye Daga Filin Arfa, Domin Ganin Yadda Aka Gudanar Da Aikin Hajj.

Kalla Bidiyon Domin Ganin Yadda Ake Gudanar Da Hawan Arfan Na Bana.



Post a Comment

Previous Post Next Post