Jarumar kannywood Ummu Rahab Tace Babu Abunda ya kai Aure Daɗi


Jarumar kannywood Ummu Rahab Tace Babu Abunda ya kai Namiji Dadi.

Jarumar dai da tayi aure kwana kwanan nan ta bayyana Yadda take Cikin farin ciki tare da angon ta watau mawaki Lilin Baba. 

Shima dai mawaki ne da a yanzu yake taka rawar gani a kungiyar kannywood domin anaganin ya dafe manyan kuɗi sosai a aljihunsa.

Ummi Rahab din da kowa ya ganta yasan bafa karamin chanzawa tayiba duba da yadda tayi kiba ta kuma kara fari tadai yi kyau ba kadan ba.

 Saboda falalar rayuwar aure duk daman jikin namasu jin dadine kuma ya hade da ni’imar aure.

Post a Comment

Previous Post Next Post