Fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood da kuma Nollywood Amal Umar ta saki wasu sabbin bidiyoyi a shafin ta na TikTok wanda suka jawo cece kuce sosai a dandalin.
Da fari dai jarumar ta wallafa su ne kafin daga bisani masoyan ta su sata a gaba wajen yi mata wa’azi domin shigar bata dace data Hausawa ba da kuma addinin ta.
Sai dai a wani bangaren kuma wasu sun so suyi mata gorin kiba,suna fadin to me zata nuna musu a hakan abunda dai sai wanda ya gani.
Ga bidiyon,wana fata kuke yiwa jarumar?
Sai dai an samu wasu da suka fito suka nunawa Jarumar cewar wannan Shiga tata tayi kyau.
Tags:
Kannywood