Innalillahi!! Wata Matar Aure Ta Daɓawa Mijinta Wuƙa Saboda.....


Assalamu alaikum barkan ku da Kasancewa da shaginmu na ArewaTimes cikin wani sabon labari daya faru a kasar Kenya.

Ana zargin matar mai shekaru 29 da kai wa mijinta hari tare da daba wa mijinta wuka a kirji bisa zarginsa da yin amfani da Sh100 da aka tanadar domin sayen abinci amma mijin ya yi amfani da kudin wajen sayen sigari.

Matisi Nyumba Kumi jami’in, Paul Ngoya Barasa, wanda ya tabbatar da faruwar lamarin, ya ce matar ta tsere daga hannun jama’a bayan faruwar lamarin.

Inda akan hanyar su, ta zuwa yankin Miti Mbili sai na ga wasu gungun mutane suna lakada wa matar da ake zargin ta daba wa mijinta wuka duka,” kamar yadda ya shaida wa Nation Africa.

Hakika kasar Kenya ta kasance kasa da take cijin rashin wadatuwar tattalin arziki hakan yakan jawo rashin daituwa tsakanin mafiya yawan matan da mazajen su.

Wanda abin ya shafa, wanda ya samu agajin farko a wani asibitin yankin, daga baya an tabbatar da mutuwarsa da isarsa asibitin mai suna kanta farga hospital.

Shugaban ‘yan sandan yankin Trans Nzoia Jecinta Wesonga shi ma ya tabbatar da faruwar lamarin a wata sanarwa daya fitar da sanarwa cewa.

Matar ta garzaya zuwa kicin, ta dauko wuka ta yi kokarin daba wa yaron nata wuka, amma mijin ya tare ta saboda gujewa samun sabani a tsakanin nasu.

Saidai abin takaici” matar ta dauko wukar a dakin girki wato kitchen domin ta burmawa mijinta nata a zuciyar sa.

Ku kasance da shafin mu ArewaTimes, kowace Rana domin Samun labaran mu kowani lokaci Mungode.

Post a Comment

Previous Post Next Post