Allahu Akbar! Allahu Akbar!! Allahu Akbar!!!
Wannan shi ne Bidiyon Addu'ar Uku 3 Na Marigayi Director Izzar So Nura Mustapha Waye.
Muna fatar Allah ya kyautata makwancin sa ya aljanna ce gidan sa na ƙarshe, ya sadashi da masoyin Annabi Muhammad s.a.w
Tags:
Kannywood