Yadda Aka Ɗaura Auren Autan Sarki Ado Bayero Mata Biyu A Ranar Lahadin Da Ta Gabata



Mustapha Ado Bayero, shi ne ɗan auta cikin ya'yan 63 na marigayi mai martaba sarkin Kano Alhaji Dr. Ado Bayero.

Kuma ƙane ne ga Sarkin Kano na wannan lokaci Alhaji Aminu Ado Bayero, da sarkin Bichi Alhaji Nasir Ado Bayero.

Kazalika an gwangwaje Mustapha da Aurar mata biyu a rana daya Ubangiji Allah ya albarkaci rayuwar auren su.









Post a Comment

Previous Post Next Post