Npower Anyi Ƙarin Wa'adin Kwana Ukku Ga Waƴanda Basu Kammala Yin Physical Verification Ba



Ayau assabar 25th June ne hukumar Npower ta sanar da cewa tayi ƙarin kwanaki uku kuma wa'adin zai fara ne daga ranar Litinin 27th June zuwa ranar Laraba 29th June.

Hukumar ta wallafa wannan sanarwar a shafin ta na facebook 5pm ma yamma.

Inda take umarta jama'ar sunayen su ya fito, da su maida hankali wajen kammala yin Physical Verification Exercises.



Post a Comment

Previous Post Next Post