Bayan Mutuwar Jarumi Ahmad Tage, Ɗan Sa Ya Fara Son Shiga Harkar Film


Allah Sarki Bayan Rasuwar Jarumin Kannywood Wanda Kukafi Sani da Tage Yanzu dan’sa Yakara Saka Hoton Sa Inda Yake Yimasa Addu’a.

Umar Tage Dan Mirgayi Tage Yanzu Yasaka Hoton Mahaifin Sa Inda Kuma Yake Masa Addu’a Akan Allah Yajikan Sa Tabbas Har’ Yanzu Yana Cikin Alhini da Kewa na Rashin Mahaifin Nasa.

Umar Tage Yafara Son Sana’ar Wasan kwaikwayo Tun Bayan Mutuwar Mahaifin Nasa Inda Hakan Kuma Abu’Ne da Ya Burge Jama’a Dadama Sosai duba da Ganin Yadda ya Dauko salon Mahaifin Nasa.

Wannan Rashi da Akai a Masana’antar Kannywood Tabbas Yataba Zukatan Al’umma Dadama Inda Kuma Hakan Yazamo Abu Mai Ban Tausayi Bayan Rasuwar Tage.

Yanzu Haka Dai Dan Tage Wanda Yake Babba a Cikin Ya’Yan Sa Kuma Mai Kamada Shi Sosai Yanada Ya Wallafa Hoton Nasa Cikeda alhinin Rasasa Kuma yake Masa Addu’ar Allah Yajikan Sa.

 Wannan Shine Cikakken Rahoton Mu Akan Rashin Babban Jarumin Kannywood da Akai Mai Suna tage da Kuma Halin’da Dansa Yashiga Mai Suna Umar Tage.

Post a Comment

Previous Post Next Post