Sana'ar gina aiki ne wanda kowa ya sani cewa sana'ar maza ce, amma abin mamaki sai ga wani faifan video yana yawo a tik tok.
Video mai ɗauke da wata mata tana dafa abinci tare da abokan aikin ta a wajen da suke aikin gini.
Bayan yaɗuwar wannan video wata media tayi hira da matar inda ta baiyana cewa tanayin wannan sana'ar ne domin kula da iyayenta.
Ƴan uwa sai mutashi munemi na kanmu Allah ya yiyi muna jagora.
Tags:
Labarai