Innalillahi Kalli Yadda Tsuntsaye Suka Adabi Manoman Shinkafa Garin Argungu A Jihar Kebbi


Innalillahi Allah ya kawo ɗauki, ba dare ba rana tsuntsaye sun addabi jama'ar garin Argungu a jihar Kebbi.

Manoman Shinkafa suna cikin wani yanayi, bayan suna murnar ganin abinda suka noma ya kusa isa a girbe.

Kalli video:-



Post a Comment

Previous Post Next Post