Innalillahi!! Video Yadda Akayi Jana'izar Jarumar Hausa Film Ladidi Fage



Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto

Inalillahi wainna ilaihiraji’una muna samu wani sabon labari dayake fitowa da dumi dumin sa.

Daya daga cikin manyan jaruman kannywood Mata da suka dade suna bada gudummuwa ta rasu.

Wannan labarin ya samo asaline daga manhajar tik tok Anan ne aka wallafa labarin sai dai labarin ba  daga majiya mai ƙarfi ya fito ba.

Munbibiyi sauran jaruman masana'antar kannywood domin samun tabbacin hakan amma a iya bincike mu wannan labarin ba gaskiya bane, labarin baida asali.

Sai dai ita Jarumar tayi fama da matsanancin rashin lafiya, kuma ta sumu sauki sosai domin yanzu ma ta cigaba da sana'ar ta.

Ga cikakken video nan ku kalla..👇👇👇👇👇



Post a Comment

Previous Post Next Post