Daga Ƙarshe Dai Jarumin Hausa Film Kamaye Yafito Yayi Magana Akan Labarin Mutuwarsa


Acikin yan kwanaki nan da muke ciki aka samu labarin cewa Malan Kamaye nacikin Shirin dadin kowa na fama da matsananciyar Rashin Lafiya, sai dai ayanzu gaskiya ta bayyana.

ance dalilin rashin Lafiyar tashi, Lawan Ahmad wanda akafi sanida Umar Hashim a Izzar So, yabashi 100,000.

Sannan kuma ance shima mawaki Hamisu breaker yabashi makudan kudade domin yayi jinya.

Saidai ansamu wata majiya data musanta hakan, dama fadar gaskiya Akan rashin Lafiyar ta kamaye da kuma ainahin Abunda yafaru. Kamar yadda zaku gani a bidiyon kasa.


Kamar dai yadda kuka gani a cikin bidiyon Sama, wannan shine Gaskiyar abunda ke faruwa dangane da Malam Kamaye na dadin kowa.

Post a Comment

Previous Post Next Post